Album: Dan Musa — TAURARE New Album 2022 [ Audio + Zip File]

Ku Saukar da sabon album din Prince Dan Musa Gombe mai taken TAURARE wanda ya saki wannan sabuwar shekarar ta 2022, Kamar dai yadda shahararren mawakin ya saba sakin album dinsa duk farkon shekara. 

Wannan ma shekarar bai gaza ba wajen ganin ya faranta wa masoyan sa rai Ta hanyar sake masu wannan kayataccen album mai taken "TAURARE";  Idan baku manta ba shekarar da ta wuce ya saki album dinsa mai taken  "Layar Zana" Zaku iya samun duka wakokin sa a wannan shafi namu mai albarka. 


Download Prince Dan Musa Gombe's new album, "TAURARE", which will be released in the new year of 2022 and is available for free download. The famous singer used to release an album every year, and he did not disappoint his fans this year by releasing this beautiful album titled "TAURARE";

if you remember, he also released an album titled "Layar Zana" the previous year. You can listen to all of his songs on this blessed website, which contains all of his songs.

Album: - Dan Musa — TAURARE New Album 2022
1. Dan Musa — Rayuwa Download Now
2. Dan Musa — Kamar Da wasa Download Now
3. Dan Musa — Inbanganki ba Download Now
4. Dan Musa — Tefe Allah Download Now
5. Dan Musa — Taurare Download Now
6. Dan Musa — Taurare Download Now
7. Dan Musa — Yama YamaDownload Now

Files