Ado Gwanja - Sabon Salo
Download Ado Gwanja new song titled Sabon Salo Mawaki Kuma wanda akafi sani da limamin mata wato Ado Gwanja ya sake fitowa da wani sabon salon zamani a wannan wakar tasa mai suna SABON SALO.
kowa dai yasan ko waye ado gwanja wajen iya rera waka Domin shi salon shi daban yake da na sauran mawakan hausa da muka saba ji, to shine ya fiddo maku wannan sabuwar wakar tashi mai suna Sabon Salo.
Download Ado Gwanja new song titled Sabon Salo Mawaki Kuma popularly known as the female imam Ado Gwanja has released a new modern style in this song titled SABON SALO.
Everyone has the ability to sing, because it is a different style from the other Hausa singers we used to hear, so he introduced you to this new rising song titled Sabon Salo.
