Abdul D One - "Sanyin Idanu" New Mp3 song

Abdul D One - "Sanyin Idanu" New Mp3 song

Wata sabuwar wakace kamar kullum daga bakin Abdul d one wadda ya wake so Mai taken Sanyin Idanuwa. 

wannan Wakar dai daga kaji sunan ta kasan dole zatayi dadi, Duk da dai kunsa ko waye abdul d one wajen iya wakokin Soyayya. 

Lyrics - Abdil D One - Sanyin Idanu
So da Shakuwa Shi yake Sakawa.
Har ayo zama wanda ba rabewa.
Nasan Da Shakuwa da rabuwa a soyayya.
Sannan Da da damuwa ada cutuwa a soyayya.
Sannan Da Rayuwa da Mutuwa a soyayya.
In har da takura a so Sam sam Baya ginuwa.
Na saba In nemo mata farin ciki a duniya
Na Saba in nemo mata farin ciki masoyiyya
Abdul D One -
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.66 Mb
Duration:
:
Downloads: 1168
Upload Time: 21:39 GMT
Uploaded Date: Sep 11, 2020