Abdul D One - Nabeela (2021 Album)

Ina Masoya Ma'abota Sauraren Wakokin soyayya na hausa To Ga Sabon Album Daga Bakin Fasihin kuma sanannnen Mawakin wanda ya shahara wajen fagen fa nnin wakokin soyayya wato Abdul D One, Wannn Album mai Taken "NABEELA" ya fiddo shi ne a wannn sabuwar shekarar ta 2021 da muke ciki. Kamar Dai yadda kuka sani Ko wane Mawaki yakan Fidda album dinsa duk shakara Wanda wasu daga cikin suran mawakan suma sun fiddo da nasu Zaku iya Samun Su A wannan shafi namu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com, Ku kasance Damu a Koda Yaushe Mun Gode!

Album: - Abdul D One - Alkhairi (2021)
1. Abdul D One - Ta TosheDownload Now
2. Abdul D One - Rai Bakon Duniya Download Now
3. Abdul D One - Gidan Biki Download Now
4. Abdul D One - Inason Ki Download Now
5. Abdul D One - Maosyin Gaskiya Download Now
6. Abdul D One - Littafi Download Now
7. Abdul D One - Makota Download Now
8. Abdul D One - Khairat Download Now
9. Abdul D One - Kewa Download Now
10. Abdul D One - Girma Download Now
11. Abdul D One - Dogon NazariDownload Now
12. Abdul D One - Daga Dinner Download Now
13. Abdul D One - Boyayyan Sirri Download Now
14. Abdul D One - Goma Ta Wuya Download Now

BONUS TRACK

15. Abdul D One - Bayanai Download Now

Fans of Hausa love songs are nowhere to be found. New music from Abdul D One has been released. The album "NABEELA" was released in the first week of the year 2021. Everyone is aware that each singer publishes an album every year, as you are all well aware.