Abdul D One - Na Dade A Soyayya Mp3 Song

Abdul D One - Na Dade A Soyayya Mp3 Song

Ina Masoya Wakokin soyayya Na Hausa To ga Wata Sabuwa Daga Bakin Mawakin Soyayyar nan Wato Abdul D one Mai Taken Na Dade a soyayya.

wannan Wakar Abdul d One ya tsaya Ya Natsu wajen rera wannan Wakar Domin tayi dadi sosai ba Karya.

Lyrics - Abdul D One - Na Dade A Soyayya
Na Dade a so soyayya Ya za'ayi na Fita.
Yanzu ke ke lokaci na shaida Ba yank masoyiya
Mun Shigo a zamanin Soyayya Kanshi muketa tafiya.
Kar Muyo sake da wannan Dama Dan Gujewa Dariya.
Kin Vani na Karbahh Gashi har mun saba da Juna.
Na Tsinci Kaina Cikin Ta Ashe Kaine Malamin Ta.
Kaike bata Ruwa har ta Girma Godiya Gurinka Zata Furta.
Abdul D One - Na Dade A Soyayya Mp3 Song
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 5.29 Mb
Duration:
:
Downloads: 1142
Upload Time: 20:28 GMT
Uploaded Date: Sep 11, 2020