Abdul D One - Mallakin RainaMallakin Raina Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018. Wannan Wakar Dai Mai taken Mallakin Raina Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.

Short Lyrics - Abdul D One - Mallakin Raina
Ni'imar Allah Yau Gani Ni Dake Muna A Ciki
Wa Zamu Godewa Inba Shi Ba Babban Sarki
Shi Ya Hada Mu Yau Gashi Ni Dake Muna Farin Ciki
Gashi Har Na Baki Gun Zama Cikin Zuciya Har Kike Mulki
Giyar Son Ta Nasha Samari Wa Zaya Min Birki
Zuciya Ta Kamu, Hanta Ta Kamu, Baki Ya Kamu Da Sunan Ki
............
Mallakin Raina Komi Nawa Kaine Ka Rike
Bakina Kullum Abaton Sunan Ka Yake
Ba Wacce Zata Rabe Ka Idan Tayi Hakan Akwai Sake
Ni Kadai Ce Taka Matso Matso kazo Nama Take
Autan Maza Nauyi Na Dukka Sonka Na Dauke
Zan Zama Da Kai, Nayi Rayuwa Da Kai
Domin Nayi SaboDa Soyayya
Abdul D One - Mallakin Raina

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.55 MB
Durations: 03:21
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:20 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 16, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 135