Abdul D One - Ka Mallake NiKa Mallake Ni Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018. Wannan Wakar Dai Mai taken Ka Mallake Ni Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.

Short Lyrics - Abdul D One - Ka Mallake Ni
Ka Mallake Ni, Ka Adana Ni
Dana Kira Sunan Ki Sai Kallo
A Ko Ina Kike Zamu Kulla Soyayya
Ma'adanar Sirri Soyayya
Matattarar Khairi Soyayya
Akan Ki Zanyi Sharhi Masoyiya
Kina Da Alkhairi A Zuciya
Bana Bidar Kari Idan Dake
Na Sami Cikon Burina Na Duniya Kece
Abdul D One - Ka Mallake Ni

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.95 MB
Durations: 03:48
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:22 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 16, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 159