Abdul D One - Inda Shakuwa

Ina Masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Soyayya Na Hausa To Ga Wata Sabuwa Mai Taken Inda Shakuwa Wannan Wakar Dai Fasihin Mawakinnan Wato Abdul D One Wanda Sananne Ne a Fagen Wakokin Soyayya Kamar Yadda Kuka Sani.

Wannan Waka Mai Suna Inda Shakuwa Tayi Dadi Sosai Duk Da Dai Kunsa Mawakin Wajen Iya Tsara Wakokin Soyayya.

Short Lyrics - Abdul D One - Inda Shakuwa
Indai Da Shakuwa Ba'a Rabuwa
Sai Dai A Kara Jituwa Shine Rayuwa
Rashin Ruwa Naji Masoyiya Kice Mini Ga Ruwa Kar Nayi Faduwa
Girman Ki A Zuciya Ya Wuce Tambaya
Sarauniya Daya Mai Mulkin Zuciya
Soyayyar Gaskiya Zatafi Kyau Dani Dake

Abdul D One - Inda Shakuwa
 • Song Title: Inda Shakuwa |
 • Artist: Abdul D One |
  • Released On: 2018
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 3.58 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 3:22
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 417
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: Aug 19, 2022
 • Uploaded Date: Nov 16, 2021
 • No. Of Downloads: 1149