Abdul D One - Goma Ta Karshe

Wannan itama daya ce daga Cikin wakokin fasihin mawaki wato Abdul D One Wadda ya fidda na Album dinsa na 2021, Wannan waka dai anyi ta ne akan soyayya Duk da dai sunan wakar "Goma Ra Wuya" baiyi kamada Ace ta soyayya bace Ammma dai wannan wakar ta soyayya ce Kuma tayi dadi sosai

Short Lyrics - Abdul D One - Goma Ta Karshe
Ko da sun jani sai na kai inda kikeso Ba mai taddo ni, Goma ta kashe akwai dadi
Ko da sun jani sai na kai inda kakeso ba mai taddo ni, Goma ta kashe akwai dadi
Kece kinka cike gurbin da yai rainan da ita
Allah ya nufa yau garin nan zaa keta ruwa
Tunda farin cikin ki ya bayyana sai mu hau dahuwa
Wanda ya so ki nine yasso Kuma ba batun rabuwa
Wanda ya ki ki nine ya ki tunda baa canza uwa
...........................
Bana yi maka shaci fada Karka kureni watan watarana
Don tun farko kai ka fada idan nayi na bude hanyar banna
Nice na baka makullina Na fada rikeshi ka zam sarki na
Tunda kana tuna farko na Bakason Abunda zai damu rai na
Allah gwada min aurena In haihu a sama diya suna
Ta girma tace mini mamana Lalai na cika burin raina

Abdul D One - Goma Ta Karshe
 • Song Title: Goma Ta wuya |
 • Artist: Abdul D One |
  • Released On: 2021
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 4.49 MB
  • Bitrate: 187Kbps
 • Duration: 3:09
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: joint stereo
 • Encoder Option: CBR192
 • Frame Length: 627
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.1361
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: Aug 19, 2022
 • Uploaded Date: Oct 16, 2021
 • No. Of Downloads: 1348