Abdul D One - Gidauniyar So (New Song)

Ina Masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Soyayya Na Hausa To Ga Wata Sabuwa Mai Taken Gidauniyar So Wannan Wakar Dai Fasihin Mawakinnan Wato Abdul D One Wanda Sananne Ne a Fagen Wakokin Soyayya Kamar Yadda Kuka Sani.

Wannan Waka Mai Suna Gidauniyar So Tayi Dadi Sosai Duk Da Dai Kunsa Mawakin Wajen Iya Tsara Wakokin Soyayya.

Short Lyrics - Abdul D One - Gidauniyar So
Mai Hakuri Shine ke cin nasara a farko
Gidauniyar so kece zan kama nayi karko
Ilahu mai iko Mai cire mai rai a matacce
Sarki dake dasa so ya zamo kauna a takaice
A sanye ya dasa naki a zuciya gashi a kwance
Sanadin kuka dafar jiki Soyayya ce
Wacce na zaba ke zana bawa kulawa
Dadin kallo kece ba yake a .........
............
Mai saka barci da farin ciki a gidaje
Allah sarki wanda ya rasa ayi masa jaje
Tana saka ciwo sanadin ta a fidda kuraje
Itace sawa yaro ya zamo mai saje
Ni da kai na saba Tamu tai daban a Masoya
Kai kadai na kama baka sani zubada hawaye

Abdul D One - Gidauniyar So (New Song)
 • Song Title: Gidauniyar So |
 • Artist: Abdul D One |
  • Released On: 2021
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 3.81 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 3:38
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: joint stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 417
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: Jul 1, 2022
 • Uploaded Date: Nov 16, 2021
 • No. Of Downloads: 1111