Abdul D One - Gidan BikiMawaki abdul dai gwani ne wajen iya rera wakoki Kama daga kan na soyayya har ma da na Biki kamar yadda Kuka sani, To wannan ma wata waka ce da mawakin ya rera mai taken Gidan Biki. Wannan wakar an fidda ta ne daga cikin wakokin album dinsa na 2021.

Short Lyrics - Abdul D One - Gidan Biki
Ga mai gidan bikin ya dawo ango
Ga mai gidan bikin ya dawo na amarya
yardar ka ce Allah ga lokacin yazo
Ikon ka ne Allah mai kunu yasha shayi
Lamarin Duniya Akwai Juyi
Wataran aji zafi wataran sanyi
Allah bani dan ma'aiki
Mai tarwatsa Kafirai wajen Yaki
Ka Amince Bukukuwa suzo tari
muyi ta waka kuma muna kwashe liki
NAGODEEEEEE
Abdul D One - Gidan Biki

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.82 MB
Durations: 04:00
Categorie's: Naija Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 11:53 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Oct 16, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 1118