Abdul D One Ft. Umar M Shareef - Zainab

Sabuwar Wakar Abdul D One Ft Umar M Shareef Zainabu, Wakace Da Shahararrun Mawaka Daga Shareef Studio Su Rerata. 

Wannan Wakar Ta Hadin Guiwa Ce Tsakanin Abdul D One Da Kuma Umar M Shareef, Wakar Sun Rereta Ne Akan Wata Yarinya Mai Suna Zainabu Abu, (Wanda Ake Ma Lakabi Da Mai Tagwayen Suna).

Zuwa Yanzun Basu Saki Wakar Ba Tukunna.. Amma Suna Sakanta Zamu Wallafa Muku Ita Da Yardar Allah.

Zaku Iya Saukar Da Short din wannan Wakar Ta Hanyar Danna Alamar Download Dake Kasann Wannan Rubutun. 

Ku Cigaba Da Kasancewa Da NaijaDrop.Com Domin Samu Sabbin Zafafan Wakokin Hausa

Abdul D One Ft. Umar M Shareef - Zainab
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.95 MB
Durations: 03:39
Categories: Wakoki
Downloads: 11796
Upload Time: 06:30 GMT
Uploaded Date: Jul 25, 2020