Download Abdul D One & Umar M Shareef – Zainab Song 2020

Download Abdul D One & Umar M Shareef – Zainab Song 2020

Sabuwar Wakar da Kuke Jira Ta Iso Wato Zainaba Wadda Abdul D One Tare da Umar M Shareef Suka Kawo maku... 

Wannan Wakar an Dade Ana Tallar Ta Sai dai Basu fiddo ta Ba Sai yanxu Allah ya nufe mu da kawo maku ita. 

Wakar tun a talla Zaka gane Sun zuba basira wajen rera ta Sabida Oga Da Yaro ne suka hadu domin kawo maku ita. 

Wannan Waka ta soyayya ce Kamar Yadda suka saba Kawo maku. Ku danna Alamar Download dake kasan wannan rubutun domin saukar da wannan wakar. 

Download Abdul D One & Umar M Shareef – Zainab Song 2020
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.95 Mb
Duration:
:
Downloads: 1613
Upload Time: 00:15 GMT
Uploaded Date: Sep 14, 2020