Abdul D One - Farin Ciki Kece SilaFarin Ciki Kece Sila Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018. Wannan Wakar Dai Mai taken Farin Ciki Kece Sila Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.

Short Lyrics - Abdul D One - Farin Ciki Kece Sila
Fari Ciki Kece Sila
Gareni Kin Zamo Fittila
Samun Ki Nayi Sai Hamdala
Dani Dake Ba Matsala/h5>
Nayi Godia Rabbi Ya Bani Masoyiya
Mai Kula Dani Tana Son Sani Dariya
Yar Usuli Wallahi Kin Sacen Zuciya
Motsi Kadan Danayi Sunan Ki Na Ambato
............
Komi Na Zuciya Ka Tattaro
Girma Gareni Kaine Ka Kankaro
Haushi Yana Gare Shi Mai Kayan Aro
Kai Nawa Ne Da Sonka Nayi Zanzaro
Na Gaba Ya Wuce Na Baya Sai Karo
Nayi Godiya A Zuci Kai Kaban Tsaro
Ga Tanadin Da Nayi Maka Amsa
Rike Sarewa Wuce Kamin Busa.
Abdul D One - Farin Ciki Kece Sila

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.72 MB
Durations: 03:32
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:23 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 16, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 181