Abdul D One - Dogon Nazari
Wakar soyayya daga bakin mawaki abdul d one mai taken Dogon Nazari Wannan wakar itace ta sha daya a cikin album dinsa na 2021 wanda ya fidda... Wannan wakar yayi ta ne akan wadanda basu taba soyayya ba Ba laifi bane don sun tambaya ya take. Wakar tayi dadi sosai
Nazari nake ko yaushe
Wacece zata koya min
Soyayya har ta nunamin Ya ake yin ta
Sabo nake Dan koyo ne Komi nata ban iya ba
Wacece zata gwada min yaushe xan ganta
Gashi naso in fara Kuma banaso in dainawa
Shawara wacece zata ban ta yanda zana gane ta
Mai budurwar zuciya ake kirana a kan hanya
Kallon wawa wasu keyimin Don na kasa fahimtar ta
Menene laifina don na nace ban iya ba?
Menene laifina don nace a koyamin

- Song Title: Dogon Nazari |
- Artist: Abdul D One |
- Released On: 2021
- File Type: audio/mpeg
- File Size: 3.85 MB
- Bitrate: 125Kbps
- Duration: 4:03
- Sample Rate: 44100
- Channel Mode: joint stereo
- Encoder Option: CBR128
- Frame Length: 418
- Raw Synch: 4094
- File Ratio: 0.0907
- Encoding: ISO-8859-1
- Categorie's: HAUSA
- Last Downloaded:
May 16, 2022 - Uploaded Date: Oct 16, 2021
- No. Of Downloads: 1204
-
Your link is almost ready, please wait...
If the download doesn't start in a few seconds
click here
Comments