Abdul D One - Boyayyen Sirri

Boyayyayen Sirri Itama dai waka ce da Abdul D One ya rera a cikin sabon album dinsa, Maanar kalmar boyayyen sirri dai daga ji kunsa a hausance tana nufin abu na sirri da bai fito fili ba.

Short Lyrics - Abdul D One - Boyayyen Sirri
A ina ko ka hadu da boyayyen sirrin daya kama zuciya kinji
Allah ya hadani dashi boyayyen sirri Har ya kamu da so kauna ko zaki raba?
Daina Bata Lokaci Boyayyen sirri Na zama naki tun tuni Aaa
Hawan jini na ya motsa Wai miyasa kikayi min haka, Haka
Hawan ruwana in ya tashi ko ina sai na jika, jika
Kai kuma ka sake nikin ka Ko ka manta garan kawace
Har wani bata rai kakeyi Bude idanuwa ka ka kalle ni
Lala kin hau jirgin yawo bakisan sauka zai ba Har wani gyara zama kike,zama kike
Kaza kan ki da motsi bakisan shirme ne ba To Lallai a ruwa kike
Kinsa kanki a hanyar da bazata bulle ba
Kin daura kanki cikin igiyar da bazata kwance ba
Kawata ce ke ba uwata ba, Menene Aibuna Don naso wanda yake sona

Abdul D One - Boyayyen Sirri
 • Song Title: Boyayen Sirri |
 • Artist: Abdul D One |
  • Released On: 2021
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 3.34 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 3:29
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: joint stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 418
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: May 16, 2022
 • Uploaded Date: Oct 16, 2021
 • No. Of Downloads: 1306