Abdul D One - Bayanai

Bayanai waka ce ta soyayya da mawaki Abdul D one Ya rera Wannan wakar tayi dadi sosai Domin daga jin sunan wannan wakar "BAYANAI" Kusan za"a saki zafafan kalaman soyayya a wannan wakar Kamar yadda mawakin ya saba.

Short Lyrics - Abdul D One - Bayanai
Akwai bayanai Wanda na tanada Don cike girbi
Amma ki shaida Ba zan ki ki ba ko a labari
A bayanin farko kaine misalin hasken da ba mai rabar ka
A misalin farko Kishi na bai barin wata ta kushe ka
Tunda ka zama bango rabar ka sai ni matar ka
Tausayi da Kulawa nice na dace na kwanta a kirjin ka
Ruwan guban yan mata ko sun shaka zasu amayo ka
Muyi gaba Kar muyi baya fushi ko fada babu tsakanin mu
..........................
Cikin dabaru na Zanyi kalamai na domin su burge ki
Cikin bayanan ki zanyi aron baki Domin in tsara ki
Cikin lissafina zanyi karanbani Ko xana cinye ki
Amma sai kin bani aron hankalin ki don zana saita ki
Ganinan zuwa gidan ku da sako ooooo
Kullum da tunanin ki mafarki harma gadon barcina

Abdul D One - Bayanai
 • Song Title: Bayyanai |
 • Artist: Abdul D One |
  • Released On: 2021
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 3.29 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 3:26
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 418
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: May 16, 2022
 • Uploaded Date: Oct 16, 2021
 • No. Of Downloads: 1556