Abdul D One - Ashe Haka So YakeAshe Haka So Yake Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018. Wannan Wakar Dai Mai taken Ashe Haka So Yake Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.

Short Lyrics - Abdul D One - Ashe Haka So Yake
Ashe Haka So Yake
Shiga Zuciya Yake
Ya Samu Gurin Fakewa
Cireshi Wuya Yake
A Raina Ke Na Rike
Ki Mance Kowa Ni Ki Rige
Ko Ina Kin Mallake
Naki Ne Amshi Ki Rike
So Ya Taban Raina
Na Rassa Mai Ke Damuna
Kecce Maganin Ciwona
Abdul D One - Ashe Haka So Yake

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.15 MB
Durations: 02:55
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:25 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 16, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 1103