Abdul D One - Abokiyar Rayuwa

Ina Masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Soyayya Na Hausa To Ga Wata Sabuwa Mai Taken Abokiyar Rayuwa Wannan Wakar Dai Fasihin Mawakinnan Wato Abdul D One Wanda Sananne Ne a Fagen Wakokin Soyayya Kamar Yadda Kuka Sani.

Wannan Waka Mai Suna Abokiyar Rayuwa Tayi Dadi Sosai Duk Da Dai Kunsa Mawakin Wajen Iya Tsara Wakokin Soyayya.

Short Lyrics - Abdul D One - Abokiyar Rayuwa
Ni Na Aminta Dake Kizo Mu Zauna Tare
Zana Aje Ki A Can Cikin Gidana Ki Tare
Komi Kika Nema zaki Samu ki daure
Shakatawa zan Kai ki Yawo Domin Ki more
Dadi Da Wuya Ni Dake Ba Rabuwa
Kyautar Kaina Na Baki Adanawa
Kin Cancanta Ki Mallake Ni Kece Tawa
Kyautar Komi Gare Dukka Zan Mika Gashi Ki Damke
Abokiyar Rayuwa zaki Kula Dani Ni Dake Na Aminta

Abdul D One - Abokiyar Rayuwa
 • Song Title: Abokiyar Rayuwa |
 • Artist: Abdul D One |
  • Released On:
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 5.21 MB
  • Bitrate: 187Kbps
 • Duration: 3:26
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: joint stereo
 • Encoder Option: CBR192
 • Frame Length: 627
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.1361
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: Jul 2, 2022
 • Uploaded Date: Nov 16, 2021
 • No. Of Downloads: 1416