Zargin Madigo: Rahama Hassan Ta Tona Asirin Mansura Isa da Hafsat Shehu

Total Page Views: 14137

Tonan Asiri Ya Barka tsakanin tsofaffin Jaruman Masana'antar kannywood Wato Hafsat Shehu Da Mansu Isa. Inda Har ta kaiga Sun Fara Tona ma Juna Asiri A shafukan Sada Zumunta. 

Hakan Ne Yasa Itama Tsohuwar jaumar wato Rahama Hassan Ta hassala Idan Take nuna cewa Wannan Abun da sukeyi Ba dai dai bane Kowa Yanada Nashi Sirrin. 

Babban Abinda ya jawo wannan Matsalar Dai shine Tun akan Hotunan tsiraici Da daya daga Cikin jarumar kannywood ta dora a shfin ta na sada zumunta Wato Rahama Sadau. Wanda Wannan Hotunan Sun Jawo Wani yayi batanci ga Fiyayyen Halitta Wato Annabi (SAW).

Zaku iya sauraren audio din Irin abubuwan da ta tace Da Kuma Irin Tonan Asirin da tayi a wannan Videon dake kasann wannan Rubutun. 


Former Kannywood Kannywood Actress Hafsat Shehu And Mansu Isa Have Started Revealing Their Secrets On Social Media.

That's why former actress Rahama Hassan is furious when she points out that what they are doing is wrong, She says everyone has a secret.

The main reason for this problem is that since the nude photos were posted by one of the kannywood actresses on her social media page, Rahama Sadau. Whose Pictures Caused Someone to Insult the Greatest Prophet (pbuh)

You can listen to the audio version of her filter and the secrets she reveals in this video below.