Wakokin Izzar So: Ahmad M Sadik – Bugun Zuciyar Masoya Mp3Ina Masoya Ma'abota Kallon Wannan Shahararren Shirin Hausa Film dinnan Mai Suna Izzar So Wanda Gidan Tashar Bakori Tv ta Youtube Take Kawo maku duk sati. 

Wannan Daya Daga Cikin Wakokin Izzar so ne Wato Bugun zuciyar Masoya Wadda Ahmad M Sadiq Ya rera. 

Duk wanda yake kallon shirin izzar so Zan iya cewa babu wanda baisan wannan wakar ba Domin Itace A Matsayi Background Song.

Zakuniya saukar da wannan Wakar ta Hanyar Danna Alamar Download Dake Qasan Wannn Rubutun... 

Wakokin Izzar So: Ahmad M Sadik – Bugun Zuciyar Masoya Mp3

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Ahmad M Sadik
File Size: 2.88 MB
Durations: 02:29
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 19:26 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Sep 6, 2020
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 17196