Video: Rarara - Jahata jahatace (New Mp3 Song 2020)

Total Page Views: 13421

Sabuwar wakar Rarara Mai takenn jihata jihatace, Wannan Wata wakace da rarara ya rera akan matsalar tsaro da take faruwa a fadin arewacin Nigeria.

Duk da dai rarara yafi karfi akan wakokin siyasa To a wannan karon yayi ta akan matsalar tsanone da kashe kashen da akeyi na mutane Musamman Jihar Katsina Dama Sauran jihohin dake Arewa. 

Rarara Yayi bayani sosai akan abubuwan dake faruwa wanda ba kowa yasani ba A Cikin wannan Wakar Sannan Ya bada shawarori masu amfani.

Muna Fatan Allah ya kawo mana karshen wannan matsalar dake damun arewacin Nigeria. Ameen!