Umar MB – Sha KalloKu saukar da sabuwar wakar umar mb mai taken Sha Kallo Wannan wakar ya fidda ta ne a sabon album dinsa mai taken "Farin Wata Sha Kallo" Wannan Album din sa ne na wannan shekarar ta 2021 kamad yadda mawaka suka saba sakin Album duk shekara.

Sha Kallo wannan itace Jigo a wannan album din na Umar Mb Mai dauke da Wakoki Guda Shida, Sha Kallo dai A Hausance Anan Nufin Farin wata Ko mutum wanda ba'a gajiya da ganin sa.

Sha Kallo is a new song by Umar mb, which you can download here. The song is featured on his latest studio album, "Farin Wata Sha Kallo." This is his album for the year 2021, as singers often release an album once a year on the same date.

Umar MB – Sha Kallo

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s):
File Size: 3.25 MB
Durations: 03:08
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 08:58 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Sep 24, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1437