Umar M Shareef - Na Yarda in MutuSabuwar wakar umar shareef mai suna na yarda na mutu, Wannan Wata Sabuwar wakar umar m sharif ce mi suna na yarda na mutu wadda ya rera akan soyayya...

Lyrics - Umar M Shareef - Na Yarda in Mutu

Masoyi karka tafi, Na Dauki Al'kawari
Bazan barki ba, bazan barka ba. 
Ke zuciya ta aminta dake haduwar farko. 
Sannu a sannu Cikin Lalama Kika zam farko. 
Dukka ajin dake a gareni Yanzu na sakko. 
Babu komi babu kowa Kizo muje muyo baiko. 
Na yarda In mutu ke kuma ki rayu, Son da nike bazai kidayu. 

Wannan Wakar Tayi Dadi Ba'a magana Zaku iya saukar da Ita Ta Hanyar dannan Alamar Download Dake Kasan Wannan Rubutub. 

Sannan Kada Ku Manta Kuyi share a Facebook Groups & WhatsApp, Zaku iya bibiyar shafukan Mu na sada zumunta @NaijaDrop

Umar M Shareef - Na Yarda in Mutu

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar M Shareef
File Size: 3.41 MB
Durations: 03:03
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 06:18 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jul 21, 2020
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 12025