Salim Smart Ft Fresh Emir "Me Kike Nufi"Ku sabuwar wakar Salim Smart Tare da Fresh Emir wadda sukayi hadin guiwa mai taken Me kike nufi. Wannan wakar dai daga jin sunan ta an rera ta akan mace ne kuma da alamu ma mayaudariya ce ake magana akan ta.

Domin daga jin title na wannan wakar irin ana tambaya ne cikin hushi wato Me Kike Nufi? Indai akai bahaushe ne zakaji wannan kalmar tayi kama da ana tambaya cikin hushi ne.

Salim Smart new song with Fresh Emir in collaboration titled What do you mean. This song is based on woman and seems to be a deceiver.

Cox from the title of the song they are asked in anger, What do you mean? If you do not find what you are looking for then just ask on the comments bellow. 

Salim Smart Ft Fresh Emir

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
File Size: 4.05 MB
Durations: 03:55
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 11:24 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Apr 4, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1512