Nura M Inuwa Yayi Alkawarin Fiddo da 20201 Album dinsa a wannan Shekara

Total Page Views: 11185
Nura M Inuwa Yayi Alkawarin Fiddo da 20201 Album dinsa a wannan Shekara

Nura M Inuwa Yayi Alkawarin Fiddo da 20201 Album dinsa a wannan Shekara. 

Kamar Yadda Kuka sani Mawaki Nura m Inuwa yayi Alkawarin bazai kara Fiddo album ba Sai bayan duk shekara biyu. Wannan Zanjen nada yayi sa ne a album dinsa na qarshe da yayi shekarun baya.

Wanda hakan yasa 2020 bai fiddo album ba ma, To kamar Yadda yayi alkawari annan shekarar itace shakarar da zai fiddo sabon Album. 

Ga dai Abinda Ya Tubuta a shafin sa Na Sada Zuminta wato Instagram. 

Nura M Inuwa - Tab lallai abun ba sauki anzo gabar da nima na fara kasa bacci, a yanzu na kagu na sako su na huta nima. ALLAH ka bani ikon sauke nauyin nan

What's Your Reaction?

2
like
Like
4
dislike
Dislike
0
love
Love
1
funny
Funny
0
angry
Angry
1
sad
Sad
0
omg
Omg
0
wow
Wow

About Author

  • Adam musa
    Adam musa
    Slm abin da rahama sadu tay abune da ya kamata a koreta
    7 months ago Reply  Like (2)