Nura M Inuwa - Salon Kidan HausaKu saukar da sabuwar wakar Nura M Inuwa mai taken "Salon Kidan Hausa" Wannan wata sabuwar wakace da mawakin Nura M Inuwa ya fiddo ta sabon Album dinsa mai taken "LOKACI" wanda ya fiddo a wannan shekarar ta 2021.

Salon kidan hausa Wato inda wannan kalmar ta dosa shine Kunsan ko wane yare yanada Salon Maganr shi Haka ma Salon kida idan anzo waka...  To shine fa Nura m inuwa yaga ya dace yayi waka akan wannan. 

Download Nura M Inuwa new song "Salon Kidan Hausa". This is a new song released by Nura M Inuwa for his new album "LOKACI" which is released in 2021.

Nura M Inuwa - Salon Kidan Hausa

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Nura M Inuwa
File Size: 5.43 MB
Durations: 03:44
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 22:49 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: May 20, 2021
Last Downloaded: Oct 18, 2021
No. Of Downloads: 11370