Nura M Inuwa - LokaciKu saukar da sabuwar wakar Nura M Inuwa mai taken "Lokaci" Wannan wata sabuwar wakace da mawakin Nura M Inuwa ya fiddo ta sabon Album dinsa mai taken "LOKACI" wanda ya fiddo a wannan shekarar ta 2021.

Lokaci Wannan itace waka mai sunan wannan sabon album na mawakin wato nura m inuwa, Zamu iya cewa wannan wakar itace kamr Intro ta wannan Album din domin itace jigon Album din. 

Download Nura M Inuwa new song "Lokaci". This is a new song released by Nura M Inuwa for his new album "LOKACI" which is released in 2021.

Nura M Inuwa - Lokaci

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Nura M Inuwa
File Size: 6.61 MB
Durations: 04:36
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 22:51 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: May 20, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 11656