Nura M Inuwa Ft. Kasheepu - Mugudu TareMawaki Nura M Inuwa ya fito da sabuwar waka tare da mai kida wato Kasheepu mai taken Mu Gudu Yare, Nura M Inuwa dai ya dade bai fidda sabbin wakoki ba Domi kuwa yana gab da fito sabon Album dinsa da yayi alkawari zai fiddo a 2021.

Wannan wakar ba daya bace daga cikin Album din da yayi alkawari Wannan kawai sunyi tane tare da Kasheepun kida Wato wanda yake yima mawaki Hamisu Breaker Kidan Wakokin sa. 

Nura M Inuwa Ft. Kasheepu - Mugudu Tare

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
File Size: 3.54 MB
Durations: 03:21
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 11:10 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Apr 4, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1966