Nura M Inuwa - 2021 New Album Released Date

Total Page Views: 114709

Bayan Dogon Lokaci Da Shahararren Mawakin Hausa Wato Nura M Inuwa Yayi bai fiddo sabuwar waka ba Kamar Yadda yayi ma Masoyan sa Alkawarin Sai bayan shakara Biyu zai rinqa fiddo masu Abum.

Ma'ana duk bayan shekara biyu zai rinka sakar masu Album guda daya Wanda Akansin Haka Da Duk farkon shekara ne yake yin wannan Album din. 

A Cikin wakokin da zai fidda a Album din 2021 Yayi short video inda yake rera kadan daga cikin wakokin wannan album nashi mai zuwa. Ga short video dinnan na wakokin.... 

After a long time, the famous Hausa singer Nura M Inuwa has not released a new song as he promised his fans. Only after two years will he be releasing new Abum.

That means every two years he will release one album. despite the fact that everyone believes that every early year singer NURA M INUWA used to release a new album.

In the songs to be released on the 2021 Album He made a short video where he sang a few of the songs of this upcoming album. Here is a short video of the songs.