MUSIC: Umar M Shareef - Tsakaninmu Mp3Saukar Da Wakar Umar M Shareef Mai Taken "TsakaninMu" , Wannan Wakar Umar M Shareef Yayi tane A Cikin Sabon Hausa Film Dinnan Mai Fitowa Wato Tsakanin Mu. 

Duk Da Cewa Ba M Shreef Kadai yayi waka a Wannan Sabon Fim din ba Shima Abdul D One Yayi waka Akan Fim din Mai Suna "Tsanin Mu"

Zaku Iya Sauke Wannan Wakar Ta Hanyar Danna Alamar Download Dake Kasan  Wannan Rubutun. 

Sannan Zaku iya sauke Wakar Abdul D One Mai Suna  Tsakanin Mu Ta Hanyar Dannan Rubutun Dake Qasa. 

Abdul D One - Tsakanin Mu (Audio Mp3)

MUSIC: Umar M Shareef - Tsakaninmu Mp3

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s):
File Size: 6.29 MB
Durations: 03:06
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 06:47 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jul 26, 2020
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 12762