Music: Umar M Shareef So Da So Song 2020Sabuwar Wakar Umar M Shareef So Da So Na Cikin Film Din So Ya Kai So, Wakar Da Jarumi Kuma Mawaki Ya Fito Ya Taka Rawa A Cikin Wakar Da Fim Din Da Kansa.

Fim Din So Da So, Haryanzun Ananan Ana Aiki Akansa,

Mawaki Umar M Shareef Ya Rere Wakoki A Cikin Wannan Shiri Mai Suna So Da So, Zuwa Yanzun Wakoki Uku Na Umar M Shareef Na Cikin Shirin Yazo Hannunmu,.

Lyrics - Umar M Shareef - So Da So (Audio Mp3)
So Da Soyayyahh, So da So.
So Da So Mun Haddu Ni Dake ba Rabuwa Kamar Da Da Uwa Har abada Bazana Daina Miki Soyayya ba
so da so Mun hadu ni dake ba rabuwa.
A zuciya kin dadu kin wuce yin dabo.
Hanta ta ta Kadu za'ayi min tabo.
In ance Rabuwa Rannan Ban Ganuwa.

zaku Iya saukar da wannan wakar ta hanyar dannan Alamar Download dake kasa Dama sauran wasu wakokin. 

Music: Umar M Shareef So Da So Song 2020

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar M Shareef
File Size: 3.56 MB
Durations: 03:22
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 20:07 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jul 30, 2020
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 13529