MUSIC: Umar M Shareef Ft. Auta MG - Wata SabuwaSabuwar Wakar Umar M Shareef Hadin Guiwa Tare Da Auta mG, Wakar Mai Taken Wata Sabuwa.

Asalin Wakar Auta MG Ne ya Kirkireta Tare Da Tallafin Umar M Shareef, Wakar Tayi Dadi Ta Tsaru Tare Da Bada Ma'ana

Lyrics - Umar M Shareef Ft. Auta MG - Wata Sabuwa
Da Sallama Na faro baitina Tsaya kuji zance.
Auta MG Shi Ya Sako Baitina Ya Tantance.
A Wakarshi Shi Na Sako Muryana Na Amince.
Kunji Tambura Karkui Jira Kuzo Mu Taka Rawa.
Komai Da Lokaci RabonKa zakaci, Nawa Ku Bani inyo Rawa.
Kaji KuCi Tsaki Kara Sai Jaki, Kifi Gatanka Shine Ruwa.
Samu Rashi Allah, Wani Baiga Wannan Ba.
MUSIC: Umar M Shareef Ft. Auta MG - Wata Sabuwa

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Umar M Shareef
File Size: 3.66 MB
Durations: 03:23
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 06:16 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jul 26, 2020
Last Downloaded: Oct 18, 2021
No. Of Downloads: 15706