Music: Namenj - Rayuwata (New Mp3 Song 2020)Sabuwar wakar matashin mawaki wato namej Wannan sabuwar wakar mai suna rayuwa Yayi tane kan soyayya Insa yake tabbatar ma da masoyiyar sa Bazai iya rayuwa idan ba ita ba Da ita zai karasa rayuwa. 

Wakar dai tayi dadi domin ya tsaya ya natsu wajen rera wannan wakar, Zaku iya saukar da wannan wakar ta hanyar danna download dake qasan wannan rubutun.. 

Music: Namenj - Rayuwata (New Mp3 Song 2020)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Namenj
File Size: 3.94 MB
Durations: 02:31
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 05:57 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Sep 5, 2020
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 11881