MUSIC: Ado Gwanja – Fanteka (Official Audio)Sauke Sabuwar Wakar Ado Gwanja Fanteka, Wannan Sabuwar Waka Ce Da Ado Gwanja Ya Sake Ga Masoyansa. Wakar Tayi Dadi.

Kowa dai yasan me ake kira da Fanteka a hausance, Fanteka Wata abuce da Mutanen "DA" suke amfani da ita wajen Ajiye abubuwa Da Sauran Su. 

To shine Ado Gwanja Ya Rera Mata Wataka Da alamu akwai sakon da yakeso ya isar a wannan wakar shiyasa ya saka mata suna fanteka. 

Zaku iya saukar da wannan wakar ta hanyar danna alamar download dake kasan wannan Videon

MUSIC: Ado Gwanja – Fanteka (Official Audio)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Ado Gwanja
File Size: 5.21 MB
Durations: 05:02
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 20:36 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jul 29, 2020
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 11442