Music: Abdul D One - Ruwan Ido (New Mp3 Song 2020)Wakar abdul d one mai suna Ruwan ido Sabuwar wakace da Abdul d one ya rerata Mai taken Ruwan ido. 

Kowa yasan Me ake kira da Ruwan ido a hausance,  Hakan Na nufin idan mutum ya kasa zabar abu guda daya Ko muce idan ya kasa zayawa a akan abu daya. 

Wannan wakar dai anyita akan soyayya ne, Ga Sort Lyric Din wannan Wakar kamar haka. 

Lyrics - Abdul D One - Ruwan Idon
Ruwan Ido A So Bani babu shi sam sam, inada ke me kuma zanayo da yan mata.
Ruwan Ido A So Bani babu shi sam sam, inada kai na wuce gwauruwa cikin mata.
Rabon ka nakane bai wuce ka.
Ruwan sama baya zuwa da kaka.
Idan Allah ya baka ba mai hana ka.
Kece ya bani kuma ke na dauka.

Zaku iya saukar da wakar ta hanyar dannan download mp3 dake kasan wannan rubutun. 

Music: Abdul D One - Ruwan Ido (New Mp3 Song 2020)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.51 MB
Durations: 03:10
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 06:43 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Aug 31, 2020
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1515