Music: Abdul D One - Kazamin ShiriSaukar da Sabuwar Wakar Abdul D One mai taken Kazamin Shiri.

Wannan Wata sabuwar wakace da Abdul d one ya rera mai suna Kazamin shiri, Wannan Wakar dai yayita akan soyayya ne Tayi dadi sosai. 

kowa yasan abdul d one wajen iya rera wakokin soyayya To wannan karen yazo da wata sabuwa mai suna kazamin shiri. 

Lyrics - Abdul D One - Kazamin Shiri
Saina Fada Babu ke babu ni a duniya yaushe zaki dawo, Kazamin Shirin Da Ankai a zauciyata yanatakai kawo.
Dukkan Burin Zuciya Bai wuce ke masoyiya, Kalli hawayen zuciya basu gano a idanuwah.
Mai Raba soyayya sam karda ka manta akwai sakayya, Yafiya baxan ma ba Allah bazai barka ba Kajiya
Wayyo an dauke Farin Cikina Kece burina Masoyiya, Kiyi hakuri matata kaddarata kenan a duniya.

Wannan Wakar fa Tayi ba'a magana zaku Iya Sauketa akan Wayar ku ta hanyar dannan Alamar download dake kasa. 

Music: Abdul D One - Kazamin Shiri

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 7.49 MB
Durations: 03:45
Categorie's: All Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 18:36 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jun 23, 2020
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1748