Ina Neman Mijin Aure Kuzo ku Aure ni Cewar Wannan Budurwar

Total Page Views: 11994

A few days ago, a young woman named Salmerth Umar took on  her Social Media Account, Twitter.  She express her desire to get married because she was tired of 'Yan Matanci life.

A Kwanakin Baya Wata Wannan Budurwa da Hotonta Yake Farkon Rubutunnan Sunanta Salmerth Umar A Shafint na Twutter Ta Fito Tana nuna Soyayyar Aure Domin Ta Gaji Da Rayuwar Yam Matanchi So Take Ta Dandani Zumar Da Take Cikin Aure Taji Yadda Ake Ji.