Hamisu Breaker - Sai Da KeDownload Hamisu Breaker New song titled Sai Da Ke...  Ina masoya ma'abota sauraren wakokin soyayya na Hausa.To ga wata sabuwa daga bakin shaharraren mawakin soyayyar nan wato Hamisu Breaker wanda aka fi sani da Mai Jaruma. 

Wannan wakar mai taken Dai Dake Ya rera ta ne akan soyayya kamar yadda mawakin ya saba, Inda inda yake bayyana sai da masoyiyar sa zai iya rayuwa. 

Hamisu Breaker - Sai Da Ke

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Hamisu Breaker
File Size: 4.23 MB
Durations: 04:06
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 18:46 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: May 3, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1678