Hamisu Breaker Ft. Mome Gombe - Yadda Kunne Yaji VideoWatch Hamisu Breaker - Yadda Kunne Yaji (Audio + Video). Wannan bidiyon wakar Hamisu Breaker ne mai taken Yadda Kunne Yaji

Hamisu Breaker Mai Jaruma ya fito da wani sabon salo a farkon wannan shekarar inda ya saki bidiyon wakar sa wadda yayi tun a shekarar 2020 wato Yadda Kunne Yaji

an haska bidiyon wannan wakar ne tare da jaruma Mome Gombe kamar yadda suka saba fitowa tare a bidiyon wakokin sa. 

Hamisu Breaker Ft. Mome Gombe - Yadda Kunne Yaji Video

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Hamisu Breaker
File Size: 3.51 MB
Durations: 03:18
Categorie's: Music Videos
Sample Rate: 44100
Upload Time: 20:56 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 27, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 11087