Garzali Miko - Sana'a Sutura GalaDownload Garzali miko - Sana'a Sutura Gala Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Sana'a Sutura Gala wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Sana'a Sutura Gala". 

Sana'a sutura Ni garzali na Miko na rike aiki na rawa, chai ni nake kamar na rubuta muku Lyric sin wannan wakar Saboda dadin da tayi. Domin kuwa Garzali miko ya nuna yadda ya rungumi sana'ar sa wato Rawa da waka ta solo. 

Download New song titled "Sana'a Sutura Gala" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Sana'a Sutura Gala".

Garzali Miko - Sana'a Sutura Gala

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 4.69 MB
Durations: 03:24
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:20 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1558