Garzali Miko - SahibataDownload Garzali miko - Sahibata Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Sahibata wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Sahibata". 

Sahibata Kalama ce dake nuni konince Dake da Ma'a ta masoyiyata, Hakan Na nufin wannan wakar ta soyayya ce domin kuwa tun a Title din ta zaku fahimci hakan. 

Download New song titled "Sahibata" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Sahibata".

Garzali Miko - Sahibata

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 4.89 MB
Durations: 03:37
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:10 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1758