Garzali Miko - Ni Bazanci Amana BaDownload Garzali miko - Ni Bazanci Amana Ba Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Ni Bazanci Amana Ba wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Ni Bazanci Amana Ba". 

Allah sarki soyayya wannan wakar tana nunaa irin rukon amana da alkawari da mawaki garzali yake nuna ma masoyiyar sa, Inda yake nuna mata shi baici amana ba Domin kuwa duk wanda yaci amana Ba masoyin kwarai bane. 

Download New song titled "Ni Bazanci Amana Ba" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Ni Bazanci Amana Ba".

Garzali Miko - Ni Bazanci Amana Ba

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 4.79 MB
Durations: 03:30
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:08 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1524