Garzali Miko - Kogin ZumaDownload Garzali miko - Kogin Zuma Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Kogin Zuma wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Kogin Zuma".

Kogin zuma Wakar garzali miko ce wadda yayi domin soyayyar sa da abar kaunar sa Wanda yake nuna cewa soayyar ta Kamar ya Fada Kogin zuma Irin shaukin da yake ji kenan Idan Yana tare da ita. 

Download New song titled "Kogin Zuma" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Kogin Zuma".

Garzali Miko - Kogin Zuma

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 4.67 MB
Durations: 03:23
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:01 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1821