Garzali Miko - Gidan GalaDownload Garzali miko - Gidan Gala Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Gidan Gala wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Gidan Gala". 

Kowa yasan Kafin fara wakar mawaki garzali miko anfi sanin Sa da Rawar Gala Wadda ake cema Rawar solo, To shine Mawaki Garzali Yayi Ma Gidan Gala Waka Domin Nuna soyayyar sa da wannan Gida. 

Download New song titled "Gidan Gala" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Gidan Gala".

Garzali Miko - Gidan Gala

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 4.78 MB
Durations: 03:30
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 13:56 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 11111