Garzali Miko - Gidan BikiDownload Garzali miko - Gidan Biki Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Gidan Biki wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Gidan Biki". 

Gidan Biki Waka Ce da Garzali Miko ya rera wajen Daura aure a Gidan Biki Domin Kuwa daga jin suna. Wakar kasan Ta Aure ce Obviously. 

Download New song titled "Gidan Biki" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Gidan Biki".

Garzali Miko - Gidan Biki

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 6.13 MB
Durations: 04:59
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 13:53 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1507