Fresh Emir - Wasika Zuwa Ga Shugaban Kasa Episode 2 (Audio+Video)A new song from the famous Hausa raps Fresh emir AKA Aku Mai Bakin Magana titled Letter to the President. Episode 2.

As you know Fresh Emir sings to convey a message about what is happening in the north. Among the Fresh Emir's raps, there is a song titled "Ayau Episode" in which he conveys a message to the people and addresses all the problems of the north.

This time, as always, he has released a new song titled Letter to the President episode 2. You can find Episode 1 on our website too.

Sabuwar waka daga bakin shahararre Mawakinnan hausa raps Wato Fresh emir AKA Aku Mai bakin Magana mai Taken Wasika zuwa ga Shigaban Kasa. Episode 2.

Kamar Yadda Kuka sani Fresh Emir Yakan Yi wakoki Domin Isar da sako akan Abubuwan da suke faruwa a arewa. 

a cikin wakokin raps Fresh Emir na usar da sako akwai Wakar da Yayi Mai taken "Ayau Episode" Wadda acikin ta Ya isar da sako ga jama'a itama Wadda Yake fidin duk matsalolin dake damin arewa. 

To a wannan Karan ma Kamar kullum ya fiddo maku da wata sabuwar wakar mai taken Wasika zuwa ga shugaban kasa episode 2. Zaku iya samun Episode 1 a wannan shafin namu itama

Fresh Emir - Wasika Zuwa Ga Shugaban Kasa Episode 2 (Audio+Video)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Fresh Emir
File Size: 2.78 MB
Durations: 02:31
Categorie's: Hausa Hip Hop
Sample Rate: 44100
Upload Time: 22:16 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Oct 1, 2020
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 12071