Fresh Emir - Shaye Shaye (Ayau Album Episode 7)Kamar yadda kuka sani Mawaki Fresh Emir mawakin wakokin hausa hip hop ne da sauran su Kadan daga cikin wakokin da Fresh Emir yake ya fidda Album dinsa mai suna AYAU.  

Wannan Album din ya fitar dashi a shekarar 2020 Wakokin dake cikin wannan Album din guda 12 ne, A Cikin Album din yayi wakoki masu ma'ana sosai Domin kuwa duk wakokin da yayi a cikin Album din yayi su akan matsalolin dake damun arewacin Nigeria kama daga kan rashin tsaro, sace mutane, kisan kai, da dai sauran su. 

Shaye Shaye Masifa ce ko ince Annoba Dake damun matasan Yanzu Sai kaga mutum abincin da zaicinyana gagarar sa Amma Kudin da zaoyi shaye shaye baya bari su yanke mai. Abubuwan babu dadi jin Ganin yadda matasan Arewa wasu suka lalace da shaye shaye. 

There are 12 songs in this album, Fresh Emir he sang very meaningful songs on this Album. All the songs he did in the album were about the problems in northern Nigeria such as insecurity, kidnappings, murders, and so on. Download Fresh Emir 2020 Album A YAU.

Fresh Emir - Shaye Shaye (Ayau Album Episode 7)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Fresh Emir
File Size: 3.89 MB
Durations: 01:51
Categorie's: Hausa Hip Hop
Sample Rate: 44100
Upload Time: 18:06 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 14, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1396