Fresh Emir - Maraya (Ayau Album Episode 10)Kamar yadda kuka sani Mawaki Fresh Emir mawakin wakokin hausa hip hop ne da sauran su Kadan daga cikin wakokin da Fresh Emir yake ya fidda Album dinsa mai suna AYAU.  

Wannan Album din ya fitar dashi a shekarar 2020 Wakokin dake cikin wannan Album din guda 12 ne, A Cikin Album din yayi wakoki masu ma'ana sosai Domin kuwa duk wakokin da yayi a cikin Album din yayi su akan matsalolin dake damun arewacin Nigeria kama daga kan rashin tsaro, sace mutane, kisan kai, da dai sauran su. 

Allah sarki rayuwar marayu Aku mai bakin magana yayi waka akan su da irin halin da suke shiga zakaga yaro maraya bayada uwa bayada uba Abincin da zaici ma wahala yake mai. 

There are 12 songs in this album, Fresh Emir he sang very meaningful songs on this Album. All the songs he did in the album were about the problems in northern Nigeria such as insecurity, kidnappings, murders, and so on. Download Fresh Emir 2020 Album A YAU.

Fresh Emir - Maraya (Ayau Album Episode 10)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Fresh Emir
File Size: 3.83 MB
Durations: 01:49
Categorie's: Hausa Hip Hop
Sample Rate: 44100
Upload Time: 18:14 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 14, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 1210