Duk Wanda Ya TSINE ma Rahama Sadau To FASIKI ne

Total Page Views: 12433
Duk Wanda Ya TSINE ma Rahama Sadau To FASIKI ne

A cigaba Da Rikicin da ake aka Hotunan Da Jarumar kannywood ta dora a shafin ta na sada zumunta Wanda Har hakan Yayi Sanadiyyar Wani Kasurgumin kAfiri yayi Batanci Ga Manzon Allah (SAW). 

Mutane da ma Abokan Sana'a Wannan Jaruma Rahama Sadau Sunata Tsinuwa Da Allah Wadai Akan Abinda Jarumae Ta Aikata Domin Ta Dalilin Tane Har wannan Kafirin ya Sami Damar Aikata Wannan Barna. 

Sai Dai Wannan Malam Yace Tsinuwa da Allah Wadai da sukeyi ma Jarumar Bai kamata Ba, Domin Su masu tsinuwar ba wata Riba zasu samu game da hakan Ba. 

Zaku iya Kallon Full din Videon Akan Yadda Malamin Yake Jawabi Da Kuma Hujjojin shi Da Yakawo Akan Wannan Magana Da Yayi, Ku dannan Hoton dake Kasa Domin Kallo.